INFO:
Masha Allah, Tsufa yayi kyau... Allah ya tabbatar da mu ma'abotan Alkur'ani a ko da yaushe. Allah ya maka albarka kuma yayi maka da mu baki daya...
Masha Allah, Tsufa yayi kyau... Allah ya tabbatar da mu ma'abotan Alkur'ani a ko da yaushe.Allah ya maka albarka kuma yayi maka da mu baki daya kyakkyawar karshe a nan duniya. | Darul Da'awah